Maganin Niimar Mata da Maza

Enthält Werbung
10’000+
Downloads
Altersfreigabe
Jedes Alter
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot

Über diese App

ALAMOMIN MACE MAI DAUKE DA CUTAR SANYI:


Jin Zafi Lokacin Saduwa.

KaiQayin Gaba.

Fitar Farin Ruwa A Gaba.

Warin Gaba.

Gushewar Sha'awa.


ALMOMIN NAMIJI MAI DAUKE DA CUTAR SANYI:

Kankancewar Gaba.

KaiQayin Matse-Matsi.

Saurin Kawowa (Inzali).

Gushewar Sha'awa.

Kai Qayin Gaba.
Das Sauransu.

GA YADDA ZA’A MAGANCE SHI:

ABIN DA ZA’A NEMA:

Namiji Goro Guda Biyar (5).

Città Mai Yatsu Guda Biyar (5).

Tafarnuwa Uku Ko Hudu (3)(4).

Zitrone Tsami Guda Biyar (5).


YADDA ZA’AYI DASU:

Asamu shi wannan Namijin Goro da Cittar da kuma Tafarnuwa din sai a yayyanka su kanana sai kuma a samu wuri mai kyau a jajjagasu.

Sai a samu tukunya a zubasu sai a kawo wannan Lemon tsamin a yayyanka shi sai a matse ruwansa a cikin tukunyar da’aka zuba wadancen tare da bawon lemon tsamin,
Sai a dora a wuta a tafasa su idan ya dan dahu sosai sai a sauke za’a iya hadawa da zuma don yadanyi dadi idan yakansace baza’a iya shansa haka ba.
Za’a dinga shansa rabin kofi Safe da Yamma dakuma da Dare, har natsawon sati daya, Insha Allahu Za’a rabu da cutar sanyi.
Allah yasamu dace Kuma don Allah duk wanda yasamu wannan Sako to yatura a wasu shafukan don mutane su amfana.
Aktualisiert am
29.09.2023

Datensicherheit

Entwickler können hier darüber informieren, wie ihre App deine Daten erhebt und verwendet. Weitere Informationen zur Datensicherheit
Keine Informationen verfügbar

Neuigkeiten

*Maganin Ni'imar mata
*Maganin Karfin maza
*Maganin Infection
*infection na Maza