Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2

Contiene anuncios
4,9
1,09 mil reseñas
100 mil+
Descargas
Clasificación de contenido
Para todos
Captura de pantalla
Captura de pantalla
Captura de pantalla
Captura de pantalla
Captura de pantalla
Captura de pantalla
Captura de pantalla
Captura de pantalla
Captura de pantalla
Captura de pantalla
Captura de pantalla
Captura de pantalla
Captura de pantalla
Captura de pantalla
Captura de pantalla
Captura de pantalla
Captura de pantalla
Captura de pantalla

Información de la aplicación

Karatun Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman fuera de línea kashi na daya. Surah al Fatihah zuwa surah al Kahf. Karatun Sheikh Ahmad Sulaiman Kano.

Ahmad Sulaiman Qira'a mp3. Ahmed Sulaiman completa el Corán mp3 sin conexión PARTE 1 DE 2.

Tarihin Alamma ahmad sulaiman kano:

Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma, Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (SWA) yayi masa, Ahmad Sulaiman Quran Offline jin karatun sa ba tsaya ga iya kas kas ana jin karatun sa kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya.

Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban.
Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano baki daya.
Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya un sakamakon yanda karatun en tu samu karbuwa un fadin duniya.
Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.

Idan kuna da cikakken tarihin ahmad sulaiman kano toh aiko manashi ta email dinmu nasir.abdulkarim1@gmail.com zamu kokari mu sakashi a wannan sashe domin sauran 'yanuwa musulmai su sameshi domin karantawa. Sheikh Ahmad Sulaiman Alkanawy qiraa mp3 Mungode.

Akwai wadansu Hausa Aplicaciones islámicas kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubuhat.

Bayan Karatun Mallam Ahmed Sulaiman akwai aplicaciones sauran na sauran malamai kamar jeque kabiru Gombe, Dr. Abubakar Gumi, Karatun alaramma Yahuza Bauchi da dai sauransu. Duba kareemtkb aplicaciones cikin wannan gida domin samunsu.

Haka zalika wannan team na KareemTKB na kokarin kawo muku Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Complete Tafseer cikin wannan gida. Yanzu haka cikin wannan gida akwai sheikh jaafar mahmud adam completo tafsir tun daga Suratul Anfal har zuwa suratun Nas. Ahmed Suleiman Full Quran mp3 Sannan akwai shaik jafar tafsir suratul Bakarah. Ragowar na nan zuwa nan bada dadewa ba en shaa Allahu. EDITAR: Cikakken karatun tafsirin malam Jafar yana cikin wannan gida yanzu haka (ALHAMDULILLAH) catálogo de sai ku duba en KareemTKB domin samun karatun kuma dukkan apps din na tafsirin sheikh jafar din na aiki ba tare da an kunna data ba. Ahmad Sulaiman Kano Corán mp3

Idan kunji dadin wannan manhajja ta karatun alaranma ahmad sulaiman kada ku manta kuyi compartiendo grupos dinta ta whatsapp, facebook da dai sauran kafafen sadarwa.

Idan kukayi descargando na wannan manhajja mai albarkah, toh zaku amfana da abubuwa kamar haka:

- Sheikh Ahmed Sulaiman Quran completo fuera de línea

- Ahmed Sulaiman Kano (recitador del Sagrado Corán del estado de Kano Nigeria)

- wannan quran ahmed sulaiman kyauta ne akoda yaushe zaku iya budawa ku saurari karatun.

Bayan ita wannan manhajja akwai sauran manhajjoji irinsu: ahmed suleiman full quran offline, ahmed suleiman dua (Súplica de finalización del Corán).

Ahmad Ibrahim Sulaiman Corán baya bukatar internet kafin ya fara aiki, descarga ka saurara a duk lokacin da kake bukata.

Ina mai fatan zakuji dadin wannan Ahmed Sulaiman Qiraa mp3 sin conexión

Idan kuma kunji dadin shi wannan app na sheikh Ahmad Sulaiman recitación del Corán a ku aika zuwaga sauran yanuwa. Nagode!
Última actualización
17 ene 2024

Seguridad de los datos

La seguridad empieza por entender cómo los desarrolladores recogen y comparten tus datos. Las prácticas de privacidad y seguridad de los datos pueden variar en función del modo en que utilices la aplicación, la región donde vayas a usarla y tu edad. El desarrollador ha proporcionado esta información y es posible que la actualice a lo largo del tiempo.
Puede que esta aplicación comparta estos tipos de datos con terceros
Ubicación, Información financiera y otros 3
Esta aplicación puede recoger estos tipos de datos
Ubicación, Información personal y otros 3
Los datos se cifran en tránsito
Los datos no se pueden eliminar

Valoraciones y reseñas

4,9
1,07 mil reseñas