Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline

Contiene anuncios
4,7
1,08 mil reseñas
100 mil+
Descargas
Clasificación de contenido
Para todos
Captura de pantalla
Captura de pantalla
Captura de pantalla
Captura de pantalla
Captura de pantalla
Captura de pantalla
Captura de pantalla
Captura de pantalla
Captura de pantalla
Captura de pantalla
Captura de pantalla
Captura de pantalla
Captura de pantalla
Captura de pantalla
Captura de pantalla
Captura de pantalla
Captura de pantalla
Captura de pantalla

Información de la aplicación

Sauke Karatun tafsirin alkur-ani mai girma JUZ AMMA tafseer sheikh jafar mahmud adam. Acikin wantan manhajja zaku samu tafsirin Juz Amma wato tun daga kan suratun Naba'i har zuwa suratun Nasi.

Karan sauti mai kyau. Completa Tafseer Sheikh Ja'afar Mahmud. Mun biyo tafsirin daki-daki domin 'yanuwa masu neman ilimi su amfana sosai kuma suji dadin tafsirin.

Mun rubuta lambobin ayoyin kowanne tafsiri domin saukin dubawa.

Domin sauke sheikh ja'afar mahmud adam complete tafsir me dauke da tafsirin daga suratul baqarah zuwa suratun nasi mai aiki babu bukatar data sai ku ziyarci shafin kareemtkb a yanar gizo-gizo

Tarihin Rayuwar Jeque Jafar Mahmud Adam Kano:

Shaikh Ja’afar Mahmoud Adam a garin Daura, a shekarata 1962 (ko da yake wani lokacin Yakan CE1964).

Sheikh Ja'afar ya kammala hardar alkur'ani a 1978. A shekara ta 1980 Ya shiga makarantar koyon Larabci tamutanen kasar Misra a cibiyar yada Al 'Adun Rude Misra, Centro Cultural Egipcio), sannan kuma ya shiga makarantar manya da ba suyi boko ba ta Masallaci Clases nocturnas para adultos. jafar completa tafsir sin conexión

Ya kammala wadannan makarantu a Shekara ta 1983 Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. jafar completa el corán tafsir sin conexión

A shekara ta 1989, ya sami gurbin karatu ajami'ar musulunci ta Madinah, a inda ya karanta Ilimin Tafsir wanda kuma ya kammala a Shekara ta 1993. sheikh jafar tafseer completo sin conexión

Sannan Sheikh Ja’afar ya sami damar Kammala karatunsa na digiri na biyu (Maestros) a Jami’ar Kasa-Da-Kasa Ta Afrika da Take Jartum, Sudán. Ya kammala karatunsa na digiri na uku, wato digiri na digirgir (Phd), a Jami'ar Usman y Fodiyo dake Sokoto. tafsir del jeque jafar

Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar da su, sun hada da tafsirin Alkur’ani mai Girma. jeque jafar tafsir sin conexión

Kafin rasuwarsa, Malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harden Hausa a karkashin wantan cibiya (Centro de Documentación Islámica Sheikh Ja’afar). jeque jafar tafsir 2006
Última actualización
18 ene 2024

Seguridad de los datos

La seguridad empieza por entender cómo los desarrolladores recogen y comparten tus datos. Las prácticas de privacidad y seguridad de los datos pueden variar en función del modo en que utilices la aplicación, la región donde vayas a usarla y tu edad. El desarrollador ha proporcionado esta información y es posible que la actualice a lo largo del tiempo.
Puede que esta aplicación comparta estos tipos de datos con terceros
Ubicación, Información financiera y otros 3
Esta aplicación puede recoger estos tipos de datos
Ubicación, Información personal y otros 3
Los datos se cifran en tránsito
Los datos no se pueden eliminar

Valoraciones y reseñas

4,7
1,07 mil reseñas