Yayin Karanta Al-Kur'ani Mai Girma
Corán na da sunaye kamar
haka;
1. Alfurqán
2. Attanzeel
3. Azikir
4. Alkitab
5. Siempre
6. Hadiz de Ahsanul
7. Assiradul Mustaqim
8. Al'urwatul Wuthqa
9. Arruuhu
10. Alqaulu
Yawan suna na nuna darajar abu.
Corán an saukar da shi cikin
shekaru 23
Corán an fara saukar da shi
a daren Lailatul ƙadar, a
karshen ramadán bayan
Manzon Allah (s.a.w) ya kai
shekaru 40 a shekara ta 610
mldy
Marubuta Qur'ani cikin
Sahabbai sol hada da;
1. Abubakar RA
2. Omar RA
3. Usman AR
4. Aliyu RA
5. Ubayyu bn Kaab RA
6. Zaidu bn Thabit RA
7. Zubair bn Awwam RA
8. Mu'awiyya RA
Sura da ta fi tsawo a
Corán ita ce Suratu Baqara.
Ayoyin ta 286
Aya mafi tsawo a Qur'ani ita
ce aya da tayi magaña akan
bashi, aya ta 282 a Baqara,
kalmomin ta 128.
Corán na da surori 114.
Corán na da ayoyi 6236.
Corán na da kalmomi
77,439.
Corán na da harrufa
323,015.
Qur'ani na da Juzi'i 30.
Corán na da Hizbi 60.
Corán na da rubu'i 240.
Corán na da ushuri 480.
Surorin La Meca 85.
Surorin Medina 29.