Sautul Hikma Radio wani reshe ne na sashin adireshin yanar gizon na sautulhikma.com, un kirkiri rediyon don kawo muku shirye-shirye managarta da karatuttukan Maluman Sunnah a saukake.
Muna Shirye-Shirye Kamar Haka:
• Wa'azozi daban-daban
• Karatun kur'ani mai girma
• Shirin fatawa da amsoshin tamboyoyi
• Tarihin malumai da magabata
• Tafsirin Ramadán
da sauransu.
Ku kasance da Sautul Hikma Radio domin amfanuwar kanku, iyalanku da sauran yan uwanku ta fuskar addini.
Sautul Hikma Radio, Karatuttukan Maluman Sunnah a Saukake!
© Sautul Hikma Nigeria | 2022Todos los derechos reservados.