Assalamu Alaikum 'yan uwa Musulmi,
¿Quieres aplicación mai suna "Lakcocin Sheikh Lawan Abubakar Triump Kano Parte 2" en kunshe da Lakcoci da Hudubobi daga bakin Sheikh Lawan Abubakar Shu'aib Triump, Kano Nigeria. Aplicación din na kunshe da lakcoci da hudubobi kusa guda 40, sannan kuma OFFLINE ne.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan karatun, da zarar kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum.
Aplicación din munyi shi kashi biyu, wato parte 1 da parte 2. sakamakon manhajar play store bata bada damar mu saka app da ya wuce 100MB una tienda ba, shiyasa muka raba shi biyu. ku shiga cikin aplicación din don sauko daya parte na app din.
Idan kunji dadin wannan aplicación din kada ku manta ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan aplicación din anan play store.
Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode