Assalamu alaikum wa rahmatullah,
Aplicación Wannan ne domin kawo muku Karatun littafin Riyadus Saliheen na Imam Abu Zakariyya Yahya Bin. Sharaf An-Nawawi. Mai fassara brilla Sheikh Jafar Mahmud Adam. Wannan manhajja na bukatar a kunna data domin tayi aiki.
Idan kunji dadin wannan manhajja kada ku manta sahring dinta a whatsapp, facebook, email da dai sauransu domin sauran yanuwa su samu. Allah ya karba mana baki daya aameen.
Kada a manta rating din wannan manhajja ta Riyadus salihin na sheikh jafar mahmud tauraro biyar cikin wannan gida.
--------------------------------------------
Los prados de los justos, también conocidos como Los jardines de los justos (en árabe: رياض الصالحين Riyadh as-Salihin o Riyadh as-Saaliheen), es una compilación de versos del Corán complementados con narraciones hadith escritas por Al-Nawawi de Damasco (1233-1277).