Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wannan aplicación mai suna "Wa'azin Mata Mp3-Kabiru Gombe" na kunshe da wa'azin Sheikh Kabiru Gombe wanda ke magana akan Mata, Matan Annabi, Wasika zuwa ga mawadata da ma wasu.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin kyauta.
Idan kunji dadin wannan aplicación din kada ku manta ku rubuta "revisión" sannana kuyi "calificación" din aplicación din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan aplicación din anan play store.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB una tienda sai kuyi buscar don ganin kundin.