Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE

Contiene anuncios
4.7
1,01 K opiniones
100 k+
Descargas
Calificación del contenido
Apto para todo público
Imagen de la captura de pantalla
Imagen de la captura de pantalla
Imagen de la captura de pantalla
Imagen de la captura de pantalla
Imagen de la captura de pantalla
Imagen de la captura de pantalla
Imagen de la captura de pantalla
Imagen de la captura de pantalla
Imagen de la captura de pantalla
Imagen de la captura de pantalla
Imagen de la captura de pantalla
Imagen de la captura de pantalla
Imagen de la captura de pantalla
Imagen de la captura de pantalla
Imagen de la captura de pantalla

Acerca de esta app

Wannan sabuwar manhajja ce domin kawo muku karatun Sheikh Ahmad Sulaiman Kano. Aplicación Acikin wantan zaku samu ahmad sulaiman dua. Dukkan karatuttukan dake cikin wantan manhajja ta ahmad sulaiman corán completo na dauke da kyakkyawan sauti mai karan sauti sosai

¡Ahmad Sulaiman Qira'a mp3 funciona con CONEXIÓN A INTERNET!

Akwai bukatar a kunna data wato a zama dominio en línea manhajja ta kawo muku wantan sauti mai kyau mai dadin sauraro. Domin samun ahmad sulaiman completa el Corán sin conexión sai a duba sauran manhajjoji na KareemTKB. Sheikh Ahmad Sulaiman Alkanawy qiraa mp3

Tarihin Alaramma ahmad sulaiman kano: Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma, Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (S.W.A) yayi masa, jin karatun sa ba tsaya ga iya kasar sa Nigeria ba, ana jin karatun sa a kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya.

Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban.
Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano baki daya.
Hakika wantan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya.
Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.

Idan kuna da cikakken tarihin ahmad sulaiman kano toh aiko manashi ta correo electrónico dinmu nasir.abdulkarim1@gmail.com zamu kokari mu sakashi un wantan sashe domin sauran 'yanuwa musulmai su Sameshi domin karantawa. Mungode.

Akwai wadansu Hausa aplicaciones islámicas kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubuhat, Hudubah Volume da sauran lakcoci. Ahmed Suleiman Corán completo mp3 VERSIÓN EN LÍNEA

Idan kunji dadin wantan manhajja ta karatun alaranma ahmad sulaiman kada ku manta kuyi compartiendo dinta ta grupos de whatsapp, facebook da dai sauran kafafen sadarwa.

Idan kukayi descargando na wantan manhajja mai albarkah, toh zaku amfana da abubuwa kamar haka:

- jeque ahmed sulaiman corán completo

- Ahmed Sulaiman Kano (recitador del Sagrado Corán del estado de Kano, Nigeria)

- wantan quran ahmed sulaiman kyauta ne akoda yaushe zaku iya budawa ku saurari karatun.

Bayan ita wantan manhajja akwai sauran manhajjoji irinsu: ahmed suleiman corán completo, sannan muna da wata manhajjar akan ahmed suleiman quran sin conexión, aplicación kuma cikin wantan din zaku samu adduar wantan malami acan kasa, mun saka mata suna ahmed suleiman dua (Súplica de finalización del Corán) . Ahmad Sulaiman Kano Corán mp3

Idan an kunna wantan app akaji wani sauti bayayi ko kuma an samu wata matsala ta daban, sai a aiko mana sakon gaggawa a adireshinmu na email wato nasir.abdulkarim1@gmail.com Ahmed Sulaiman Qiraa mp3 sin conexión Yanzu haka mun kawo muku wantan update ne sakamakon wani danuwa daya aiko mana da sako cewar manhajjar ya kunna data wato él está en línea amma batayin aiki. Ahmad Sulaiman completa el Corán sin conexión mp3

Ahmad Ibrahim Sulaiman Corán yana bukatar internet kafin ya fara aiki, descargar ka saurara a duk lokacin da kake bukata.

Ku huta lafiya.
Actualización
18 ene 2024

Seguridad de los datos

El primer paso de la seguridad es comprender cómo los desarrolladores recopilan y comparten tus datos. Las prácticas de privacidad y seguridad de datos pueden variar en función del uso de la app, la región y la edad. El desarrollador proporcionó esta información y podría actualizarla con el tiempo.
Esta app podría compartir estos tipos de datos con terceros
Ubicación, Información financiera y 3 más
Es posible que esta app recopile estos tipos de datos
Ubicación, Información personal y 3 más
Los datos están encriptados en tránsito
No se pueden borrar los datos

Calificaciones y opiniones

4.7
1 K opiniones