Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wannan aplicación mai suna "Gurbacewar Tarbiya Mp3-Pantamii" na kunshe da wa'azin Sheikh Ali Isah Pantami wanda ke magana akan Gurbacewar Tarbiya da kuma Yiwa Kanka Hisabi da ma wasu.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus tracks (wa'azi) da ke kunshe una aplicación cikin din. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.
Idan kunji dadin wannan aplicación din kada ku manta ku rubuta "revisión" sannana kuyi "calificación" din aplicación din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan aplicación din anan play store.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.