Maganin Niimar Mata da Maza

Bevat advertenties
10K+
Downloads
Inhoudsbeoordeling
Iedereen
Screenshotafbeelding
Screenshotafbeelding
Screenshotafbeelding
Screenshotafbeelding
Screenshotafbeelding

Over deze app

ALAMOMIN MACE MAI DAUKE DA CUTAR SANYI:


Jin Zafi Lokacin Saduwa.

Kai Qayin Gaba.

Fitar Farin Ruwa A Gaba.

Warin Gaba.

Gushewar Sha'awa.


ALMOMIN NAMIJI MAI DAUKE DA CUTAR SANYI:

Kankancewar Gaba.

Kai Qayin Matse-Matsi.

Saurin Kawowa (Inzali).

Gushewar Sha'awa.

Kai Qayin Gaba.
Da Sauransu.

GA YADDA ZA'A MAGANCE SHI:

ABIN DA ZA'A NEMA:

Namiji Goro Guda Biyar (5).

Citta Mai Yatsu Guda Biyar (5).

Tafarnuwa Uku Ko Hudu (3) (4).

Citroen Tsami Guda Biyar (5).


YADDA ZA'AYI DASU:

Asamu shi wannan Namijin Goro da Cittar da kuma Tafarnuwa din sai a yayyanka su kanana sai kuma a samu wuri mai kyau a jajjagasu.

Sai a samu tukunya a zubasu sai a kawo wannan Lemon tsamin a yayyanka shi sai a matse ruwansa a cikin tukunyar da'aka zuba wadancen tare da bawon lemon tsamin,
Sai a dora a wuta a tafasa su idan ya dan dahu sosai sai a sauke za'a iya hadawa da zuma don yadanyi dadi idan yakansace baza'a iya shansa haka ba.
Za'a dinga shansa rabin kofi Safe da Yamma dakuma da Dare, har natsawon sati daya, Insha Allahu Za'a rabu da cutar sanyi.
Allah yasamu dace Kuma don Allah duk wanda yasamu wannan Sako to yatura a wasu shafukan don mutane su amfana.
Geüpdatet op
29 sep 2023

Veiligheid van gegevens

Ontwikkelaars kunnen hier informatie laten zien over hoe hun app je gegevens verzamelt en gebruikt. Meer informatie over veiligheid van gegevens
Geen informatie beschikbaar

Wat is er nieuw

*Maganin Ni'imar mata
*Maganin Karfin maza
*Maganin Infection
*infection na Maza