Maganin Niimar Mata da Maza

Contém anúncios
10 mil+
Downloads
Classificação do conteúdo
Todos
Imagem da captura de tela
Imagem da captura de tela
Imagem da captura de tela
Imagem da captura de tela
Imagem da captura de tela

Sobre este app

ALAMOMIN MACE MAI DAUKE DA CUTAR SANYI:


Jin Zafi Lokacin Saduwa.

Kai Qayin Gaba.

Fitar Farin Ruwa A Gaba.

Warin Gaba.

Gushewar Sha'awa.


ALMOMIN NAMIJI MAI DAUKE DA CUTAR SANYI:

Kankancewar Gaba.

Kai Qayin Matse-Matsi.

Saurin Kawowa (Inzali).

Gushewar Sha'awa.

Kai Qayin Gaba.
Da Sauransu.

GA YADDA ZA'A MAGANCE SHI:

ABIN DA ZA'A NEMA:

Namiji Goro Guda Biyar (5).

Citta Mai Yatsu Guda Biyar (5).

Tafarnuwa Uku Ko Hudu (3)(4).

Limão Tsami Guda Biyar (5).


YADDA ZA'AYI DASU:

Asamu shi wannan Namijin Goro da Cittar da kuma Tafarnuwa din sai a yayyanka su kanana sai kuma a samu wuri mai kyau a jajjagasu.

Sai a samu tukunya a zubasu sai a kawo wantn Lemon tsamin a yayyanka shi sai a matse ruwansa a cikin tukunyar da'aka zuba wadancen tare da bawon lemon tsamin,
Sai a dora a wuta a tafasa su idan ya dan dahu sosai sai a sauke za'a iya hadawa da zuma don yadanyi dadi idan yakansace baza'a iya shansa haka ba.
Za'a dinga shansa rabin kofi Safe da Yamma dakuma da Dare, har natsawon sati daya, Insha Allahu Za'a rabu da cutar sanyi.
Allah yasamu dace Kuma don Allah duk wanda yasamu wantn Sako to yatura a wasu shafukan don mutane su amfana.
Atualizado em
29 de set. de 2023

Segurança dos dados

Nesta seção, os desenvolvedores podem exibir informações sobre como o app coleta e usa seus dados. Saiba mais sobre a segurança dos dados
Nenhuma informação disponível

O que há de novo

*Maganin Ni'imar mata
*Maganin Karfin maza
*Maganin Infection
*infection na Maza