Alkausar Herbal Research

Contiene anuncios
50+
Descargas
Calificación del contenido
Apto para todo público
Imagen de la captura de pantalla
Imagen de la captura de pantalla
Imagen de la captura de pantalla
Imagen de la captura de pantalla

Acerca de esta app

Wannan Manhajar zata baka dama cikin sauki ka ziyarci shafinmu kai tsaye wanda a ciki muke kawo wa jama'a bayanai da suka shafi Magungunan Gargajiya, Magunguna bisa koyarwar addinin Musulunci da kuma addu'o'i Mujarabai da Harshen Hausa.

Wannan Manhajar zata taimaka wa jama'a matuƙa wajen sauƙaƙa wajen basu damar ziyartan shafinmu ta blogger. Domin ta wannan Manhajar za su shiga wannan shafi mai albarka, kuma idan sun shiga wannan Manhajar za su rinƙa samun bayanai a wannan shafin mai farin jini wanda ke taimaka ma dimbin al'umma masu jin endurecer Hausa a faɗin duniya.

Bugu da ƙari wannan Manhajar zata bada gudummawa tare wayar da akan al'ummar Hausawa masu amfani da magungunan gargajiya da kuma magungunan Musulunci yadda za su yi amfani da magungunan mu na gida ba tare da wata cutarwa ba.
Actualización
4 nov 2023

Seguridad de los datos

El primer paso de la seguridad es comprender cómo los desarrolladores recopilan y comparten tus datos. Las prácticas de privacidad y seguridad de datos pueden variar en función del uso de la app, la región y la edad. El desarrollador proporcionó esta información y podría actualizarla con el tiempo.
Esta app podría compartir estos tipos de datos con terceros
Ubicación, Información personal y 12 más
No se recopilan datos
Más información sobre cómo los desarrolladores declaran la recopilación
Los datos no están encriptados
No se pueden borrar los datos

Novedades

Completely online
Low weight
Low ads
easy to use