Littafin Hausa Hisnul Muslim

Contiene anuncios
10 k+
Descargas
Calificación del contenido
Apto para todo público
Imagen de la captura de pantalla
Imagen de la captura de pantalla
Imagen de la captura de pantalla
Imagen de la captura de pantalla
Imagen de la captura de pantalla
Imagen de la captura de pantalla

Acerca de esta app

* Da Sunan Allah mai yawan Rahama mai yawan jinkai, dukkan godiya ta tabbata ga Allah. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Manzon Allah, Annabi Muhammad da iyalansa da sahabbansa baki daya.

* Littafin Hausa Hisnul Muslim, Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja da muhammaci kuma ya samu daukaka a fadin duniyar nan baki daya. Wanda ya wallafa wannan littafin shi ne Sheikh Saeed bin Ali bin Wahf al-Qahtani. Wannan lttafin nasa ya kunshi Addu'o'i en gantattu kuma ya ciro su ne daga matata ingantacciya, shi yasa mukayi amfani da wanna zamanin domin isar da wannan littafin mai Daraja ta Wayoyinku na android ta yadda zaku iya karanta duk wata adu'a da kuke bukatar ku karanta ... un duk inda kuke, Kuma wannan littafin an fassarashi ne a hausar-Ajami (wato karanta larabci a kalmomin hausa) da kuma fassara duk wata Adu'a ta yadda zakasan ma'anar abinda ka karanta. Allah muke roko da ya bamu ladar wannan aiki duniya da lahira. Amin
Actualización
4 ene 2024

Seguridad de los datos

El primer paso de la seguridad es comprender cómo los desarrolladores recopilan y comparten tus datos. Las prácticas de privacidad y seguridad de datos pueden variar en función del uso de la app, la región y la edad. El desarrollador proporcionó esta información y podría actualizarla con el tiempo.
No se comparten datos con terceros
Más información sobre cómo los desarrolladores declaran el uso compartido
No se recopilan datos
Más información sobre cómo los desarrolladores declaran la recopilación

Novedades

- New Update Release
- New Features