Wannan Manhaja anyita da yaren Hausa da kuma na Turanci, amfaninta kuwa shine temakawa mata masu Juna-Biyu wajen kula da cikinsu, lafiyarsu, abincinsu, shawarwari dadai sauransu; Daga lokacin da suka samu Juna-Biyu har zuwa lokacin da zasu haihu.
This App is for pregnant mother. It's a basic guidelines on how to keep track of your pregnancy, Food you supposed to be eating, Exercise, Advices and many more related to pregnancy from consumption to delivery.