Maganin Niimar Mata da Maza

Contiene anuncios
10 K+
Descargas
Calificación del contenido
Apto para todo público
Imagen de la captura de pantalla
Imagen de la captura de pantalla
Imagen de la captura de pantalla
Imagen de la captura de pantalla
Imagen de la captura de pantalla

Acerca de esta app

ALAMOMIN MACE MAI DAUKE DA CUTAR SANYI:


Jin Zafi Lokacin Saduwa.

KaiQayin Gaba.

Fitar Farin Ruwa A Gaba.

Warin Gaba.

Gushewar Sha'awa.


ALMOMIN NAMIJI MAI DAUKE DA CUTAR SANYI:

Kankancewar Gaba.

Kai Qayin Matse-Matsi.

Saurin Kawowa (Inzali).

Gushewar Sha'awa.

kaiQayin Gaba.
Da Sauransu.

GA YADDA ZA'A MAGANCE SHI:

ABIN DA ZA'A NEMA:

Namiji Goro Guda Biyar (5).

Città Mai Yatsu Guda Biyar (5).

Tafarnuwa Uku Ko Hudu (3)(4).

Limón Tsami Guda Biyar (5).


YADDA ZA'AYI DASU:

Asamu shi wannan Namijin Goro da Cittar da kuma Tafarnuwa din sai a yayyanka su kanana sai kuma a samu wuri mai kyau a jajjagasu.

Sai a samu tukunya a zubasu sai a kawo wannan Lemon tsamin a yayyanka shi sai a matse ruwansa a cikin tukunyar da'aka zuba wadancen tare da bawon lemon tsamin,
Sai a dora a wuta a tafasa su idan ya dan dahu sosai sai a sauke za'a iya hadawa da zuma don yadanyi dadi idan yakansace baza'a iya shansa haka ba.
Za'a dinga shansa rabin kofi Safe da Yamma dakuma da Dare, har natsawon sati daya, Insha Allahu Za'a rabu da cutar sanyi.
Allah yasamu dace Kuma don Allah duk wanda yasamu wannan Sako to yatura a wasu shafukan don mutane su amfana.
Actualización
29 sept 2023

Seguridad de los datos

Los desarrolladores pueden mostrar información aquí sobre cómo su app recopila y usa tus datos. Más información sobre la seguridad de los datos
No hay información disponible

Novedades

*Maganin Ni'imar mata
*Maganin Karfin maza
*Maganin Infection
*infection na Maza